Matar ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ta dauki hankula bayan da aka ganta ta je ta cire masa hula ta goge masa zuba.
An ji yanda mutane suka tafa mata.
Lamarin ya kayatar sosai.