Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon Gwanin Burgewa: Yanda matar ministan Abuja, Nyesom Wike ta je ta cire masa hula ta goge masa zufa yayin da yake jawabi a wajan taro

Matar ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ta dauki hankula bayan da aka ganta ta je ta cire masa hula ta goge masa zuba.

An ji yanda mutane suka tafa mata.

Lamarin ya kayatar sosai.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa Tinubu yaki baka Minista shine ka taba zagin Annabi Isa(AS), sannan An zarge ka da hannu a kkàshe 'yan Shi'a, sannan kuma ka yi barazanar kkàshè Turawa>>Reno Omokri ya mayarwa da El-Rufai Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *