
Dan kwallon Najeriya daga jihar Kaduna, Zodak Yohanna ya sakawa kungiyar Brighton Albion hannu na buga mata wasa na tsawon shekaru 5.
Bayan saka hannun, an ganshi ya kira iyayensa zai sanar dasu.
Saidai ya fashe da kuka ya kasa musu magana saboda murna inda saidai wanine ya sanar dasu.