
Wannan matar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ta bayyana cewa, mata sun fi maza jin dadi idan aka zo ma’amalar aure.
Tace namiji yana jin dadi ne kawai a yayin da ya zo kawowa amma su mata tun daga farkon al’amarin har zuwa karshensa dadi suke ji.