Wannan Bidiyon wani ma’aikacin NEPA ne da ya hau pol yanke wuta amma ya maqale.
An ga yanda mutane suka taru suna kallo.
A karshe dai an ga yanda abokin aikinsa ya hau sama ya sakko dashi.