Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Indai Aljanu da Sihiri na aiki, Cikin Kwana 7 sai na gama da matsalar mutanen daji>>Inji Mai Aljana da Rauhahi

Dan Tiktok da akewa lakabi da Me Aljana da rauhani ya bayyana cewa, idan dai Aljanu da sihiri na aiki.

Cikin Kwana 7 sai ya gama da matsalar mutanen Daji.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a Tiktok inda aka ganshi kusa da wani shuri da turaruka a hannunsa.

https://www.tiktok.com/@mai_aljan_da_rauhani/video/7650236155048283413?_r=1&_t=ZS-978viK3DLnE
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani dan Arewa ya kera na'urar sanyaya daki, AC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *