Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Sowore ya yanke jiki ya fadi a wajan Zàngà-zàngàr da suke a Abuja

A yayin da suke zanga-zangar ranar Dimokradiyya a Abuja suke kiran a kawo karshen matsalar tsaro, Dan fafutuka, Omoyele Sowore ya yanke jiki ya fadi.

Tuni aka garzaya dashi Asibiti.

Wasu sun ce ya fadi ne sanadiyyar buga barkonon tsohuwa da aka yi.

Karanta Wannan  Yawanci maza suna soyayya ne kawai dan su yi lalata da budurwarsu>>Tems

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *