Wednesday, September 9
Shadow

Wata Sabuwa Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka fito zàngà-zàngà a Kano suna neman sai Bilal Villa ya saki sabuwar waka

Tauraron mawaki daga Kano, Vilal Billa ya fito ya baiwa masoyansa hankuri kan rashin sakin waka.

Yace waka ba haka kawai suke yi ba, tana da ka’ida.

Yace yaga wasu MBB Family har zanga-zanga suka fito akan ya saki waka amma yana bayar da hakuri zai saki idan lokaci yayi.

Karanta Wannan  Mahaukaciyace kawai da bata da rabon arziki dana zaice yana son dirka mata cikin shege amma tace bata yadda ba>>Inji Mahaifin me kudin Duniya Elon Musk dake da 'ya'ya 13 wanda kusan duk ba ta hanyar aure ya samesu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *