Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Dr. Congo sun sauki hankula saboda shigar da suka yi zuwa kasar Amirka buga gasar World Cup

A kasar Amirka inda ake buga gasar World Cup, an ga ‘yan kasar Dr. Congo sanje da kaya masu kalar fatar Damisa.

Lamarin yasa sun dauki hankula a filin jirgi bayan da suka sauka.

Da yawa sun bayyana cewa, shigar ta burgesu.

Karanta Wannan  Rikici ya kunno kai a jam'iyyar su El-Rufai ta SDP an dakatar da shugaban jam'iyyar saboda zargin satar kudin jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *