Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja ya gina katafaren gida, Abokansa sun je masa murna

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja ya kammala ginin katafaren gidansa.

An ga Abokan aikinsa irin su Ali Nuhu, Yakubu Muhammad, Abba El-Mustapha da sauransu sun je tayashi murna.

@el_gashash

Haduwar Manyan jaruman Kannywood wajen Taya Alhaji Sani Danja murnan kammala sabon gidanshi da ya kammala

♬ Muna Cikin Sanyi – Sani Danja
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Makaho yake Dùqàn dan jagoransa bisa zargin cewa ya kwashe manyan kudaden da aka basu sada ya bar kanana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *