Friday, September 11
Shadow

Faransa tawa Senegal 3-1, kalli Maimaicin Kwallon Mbappe data dauki hankula sosai

A wasan World Cup na yau, An buga tsakanin Senegal da Faransa.

Inda Senegal ta sha kashi a hannun Faransa da 3-1.

Kwallon Karshe da Kylian Mbappe yaci ta dauki hankula.

https://twitter.com/i/status/2066991000275374195
Karanta Wannan  Hutun Sallah da jihar Kano ta baiwa Makarantu yayi yawa, Inji 'yan Kudancin Najeriya yayin da suke caccakar gwamnatin jihar suna cewa dama 'yan Arewa basu san muhimmancin ilimi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *