Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon Indomie 2 da Tumatur din Leda da ake rabawa masu zabe a jihar Ekiti

A yayin da ake shirin gudanar da zabe a jihar Ekiti, an ga mutanen jihar ‘yan siyasa na raba musu kayan amfani dan jawo hankalinsu su zabesu.

A daya daga cikin wadanda aka baiwa kayan, ya nuna abinda aka bashi inda aka ga Indomie guda 2 da kuma Tumatur na Leda.

Karanta Wannan  Ji Kabakin Alherin da za'a baiwa manyan sojojin da shugaba Tinubu yawa ritayar dole, Dala $60,000, da Motar da Harsashi baya ratsata da Kuma Mota Prado Jeep

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *