
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi wadda a cikin kwanakinnan ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta saboda ta bayyana rashin muhimmancin aure da bayyana cewa ba lallai ta yi auren ba.
A yanzu tace ko da ace zata yi aure, to Bature zata aura.
Nafisa ta koka da cewa, A arewa sai a rika cewa wai mace ba’a sakinta sakaka sai an rika tallafota.
Tace shin wai su mata mashinane ko motoci?