Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Davido ya saiwa wani Masoyinsa Motar Naira Miliyan 60

Tauraron mawakin Kudu, Davido ya saiwa daya daga cikin masoyansa motar Naira Miliyan 60.

Wanda Davido ya saiwa Motar shine Davrel wani shahararren me amfani da kafafen sada zumunta.

An sayi motar ne a hannun Sarkin Mota.

https://www.tiktok.com/@alamin_sarkinmota/video/7653242030524615957?_r=1&_t=ZS-97MnHafVFKS
Karanta Wannan  Ban ji dadin Hukuncin daurin rai da rai da aka yankewa Nnamdy Khanu ba, ba hakan ne mafita ba>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *