Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni ke daukar nauyin tsohuwar matar Gfresh Al-amin, watau Maryam Nicki Minaj, kuma ni ke bata kudi, zan aureta ne aure na har abada>>Inji Hassan Make-Up

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana cewa shine ke daukar dawainiyar tsohuwar matar Gfresh Al-amin watau Maryam Nicki Minaj.

Yace kuma shine ke bata kudi.

Sannan yace zai aureta aure na har abada.

https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7653429765688265991?_r=1&_t=ZS-97O6tLkyyna

Tuni dai Maryam itama ta yi reposting din wannan Bidiyon na Hassan Make-Up inda suke kiran junansu da kalaman soyayya.

https://www.tiktok.com/@maryamnickim/video/7653455290666388756?_r=1&_t=ZS-97O7YoZOHhg
Karanta Wannan  'Yan Najeriya na son mu, ko bamu yi hadaka da kowace Jam'iyya ba zamu iya cin zaben 2027>>Inji Labour Party

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *