Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah Sarki yanda farfesa Isa Ali Pantami ke kuka saboda matsalar tsaron Arewa

Anan Hon. Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami kenan yake kuka saboda matsalar tsaron arewa.

Ya kawo misalin abinda akewa mutane musamman a karkara.

Malam ya kara da cewa Arewar da aka sani shekaru 40 da suka gabata, ba itace ba a yanzu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babban Malamin Buddah dan shekaru 86 ya karbi Kalmar Shahada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *