Saturday, October 31
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba, 24, ga watan Yuni ya kamane akan Naira ₦1,369 akan kowace dala.

Farashin dalar a kasuwar bayan fage ta Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa ta kamane akan Naira ₦1,400 zuwa Naira ₦1,408 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle zai aurar da 'ya'yansa 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *