Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Makarantar Kiristoci Mission dake Kano inda Daliba Nihal ta rigamu gidan gaskiya bayan da aka mata Gwale-gwale sun kori dalibai 20 saboda sun bayar da sheda kan abinda akawa Nihal

Rahotanni sun ce makarantar Kiristoci Mission dake Kano inda daliba Nihal ta rigamu gidan gaskiya bayan da aka sata Gwale-gwale sun kori dalibai 20.

Rahoton yace an kori dalibanne saboda zargin sun bayar da sheda akan abinda akawa Nihal har rai yayi halinsa.

Dan fafutuka a kafafen sada zumunta, Kibanna ya bayyana hakan

@kibannachannels

Kanawa ku dauki mataki idan hukuma da gwamnati tayi halin nata. ku bude makarantu naku masu standard da ake bukata. wannan sune shawara ta .

♬ original sound – KIBANNA

Karanta Wannan  So nike Atiku ya zama shugaban kasa dan Mahaifinmu ya samu damar damun kudi saboda muma 'yan Najeriya ne>>Inji dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *