
Tauraruwar Tiktok, Me bakin Kiss ta bayyana cewa, kwana biyu da ta daina hawa shafinta tana girgiza Nono da Duwawu, ta samu mijin aurene.
Tace a yanzu ta mayar da hankali wajan gyara tsakaninta da Ubangiji sannan kuma ko Miliyan daya za’a bata yanzu ba zata girgiza Nono da duwawu ba.
Tace ita marainiyace ta fuskanci abubuwa daban-daban na kalubale amma yanzu duk abinda uba kewa dansa yanzu tawa kanta.