Monday, June 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan Brazil suka taya ‘yan kasar Japan tsaftace filin wasa bayan sun fitar da Japan din daga gasar World Cup

Bayan da ak tashi wasa tsakanin Brazil da Japan, inda Brazil din ta cire Japan daga gasar World Cup.

‘Yan kasar Japan kamar ko da yaushe sun tsaya dan tsaftace filin wasan.

Hakanan suma ‘yan kasar Brazil sun tayasu kwashe bolar filin.

Karanta Wannan  Za a binne gawar tsohon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya a Abuja ranar Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *