Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Shigar Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta

Ministar Al’adu da kirkire-kirkire hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara kan shigar da ta yi.

An ganta sanye da wata doguwar riga a wajan wani taro da ya gudana, saidai wasu na ganin cewa shigar bata dace ba.

Hakan ya jawo sosai inda mutane ke ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Gwamnatina ta baiwa mutane 100,000 bashi, kuma zau kara baiwa wasu>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *