Friday, September 18
Shadow

Bidiyon dansanda dake shan Wiywiy ya dauki hankula

Wannan Bidiyon wani dan sanda ne dake shan Wiywiy da ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Da yawa sun yi mamakin yanda me dokar bacci ya buge da gyangyadi.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Rahotanni sun ce Naira Miliyan dari Biyu da saba'in kacal da gidaje biyu Buhari ya bari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *