Sunday, July 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina samun Ribar Miliyan 2.5 duk wata>>Inji Wannan me gasa masarar

Wannan wata me gasa Masara ce data dauki hankula bayan da tace wai tana samun ribar sama da Naira Miliyan 2 duk wata.

Da yawa sun rike baki cikin mamakin jin wannan ikirari nata inda suke cewa basu yadda ba.

Karanta Wannan  Kasuwar Onitsha zata ci gaba da kasancewa a kulle har na tsawon sati daya>>Inji Gwamna Soludo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *