Sunday, July 5
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Momi Gombe ta fashe da kuka saboda cewar da malami yayi da kudin fasikanci ta gina masallacinta

Rahotanni sun bayyana cewa saboda takaici da jin zafin maganar da wani malami yawa Momi Gombe kan Masallacin data gina, Har tawa sai da ta zubar.

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu me babban shago ce ta bayyana hakan a wani Bidiyo data saki.

Rahama tace a daina binciken ina mutum ya samo kudi, idan dai Aikin Alheri yayi ya kamata a yaba masa.

Karanta Wannan  Hotuna: Shugaban kasa Bola Tinubu tare da dalibai a kasar Saint Lucia inda yake ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *