
Tauraruwar Tiktok me suna Hadiza ta rigamu gidan gaskiya.
Matashiyar ta shahara a Tiktok inda takan dora Bidiyon irin dai wanda ‘yan mata ke dorawa.
Koda a ranar da zata rasu, ta dora Bidiyon awanni 24 da suka gabata.
Na kusa da ita sun bayyana kaduwa da rasuwarta inda suka bayyana ta a matsayin mutuniyar kirki.