
Tauraruwar fina-finan Kudu, Halima Abubakar ta bayyana cewa ta bar Addinin Musulunci inda tace ta yi ridda ta koma Kirista.
Ta bayyana hakane bayan wata rashin lafiya da ta yi ta tsawon lokaci amma daga baya ta warke.
Halima Abubakar dai na daya daga cikin wadda akewa kallon Mutunci kasancewarta musulma a baya.
