Wednesday, July 8
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba, 8 ga watan Yuli na shekarar 2026 ta kamane akan Naira ₦1,372.96 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos, da Fatakwal farashin dalar ya kamane akan Naira 1,400 zuwa Naira ₦1,410 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Wanene matashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *