
Shahararriyar ‘yar Tiktok me sharhi akan Al’amuran yau da kullun, Suwaiba, tawa wani me suna Buba Tonon Silili.
Ta bayyana cewa, ya dade yana bibiyarta akan wai yana son hadata da wani me kudi zata samu Miliyoyin Naira.
Tace ta zageshi ta masa duk cin mutunci amma yaki kyaleta, shine ta kafe hotonsa dan sauran mata su kiyaye.