
Mawallafin Bosha TV ya saki Update akan malamin da suka yi cacar baki da Momi Gombe bayan data ginawa iyayenta masallaci.
Malamin ya zargi Momi Gombe da fasikanci.
Wanda hakan ya jawo cece-kuce har abokiyar aikinta, Khadija MaiNumfashi tace zata shigar mata fadan.
Saidai daga karshe Momi Gombe tace ta barwa Allah.
A yanzu mawallafin Bosha TV yace ya gano shima malamin Fasiki ne