
Dan kwallon Najeriya, Maduka Okeke ya dauki hankulan matan turawa inda suke ta yabawa da kyawunsa.
Ya halarci wajan taron nuna kayan sawa na kawa a kasar Faransa inda acanne suka hadu da mawakiyar Amurka, Cardi B inda itama ta yaba da kyawunsa.
Daga nan ne fa hankalin matan Amurkawa ya karkata zuwa garesu suke ta yabawa da kyawunsa.