
Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah Ta bayyana cewa, Ta bar tafiyar Triple R ta Rarara amma ta ji kananan maganganu suna biyowa baya.
Ta yi gargadin cewa, idan aka ci gaba zata yi tone-tone.
Sannan tace Yanda suka yi da Rarara shine yace mata ta zaba ko shi ko dan shugaban kasa, shine tace ta zabi dan Shugaban kasa.
Saidai a kasan shafin Mansurah Isah Matar Rarara tace Mansurah me yasa ta kira sunanta dan ita bata ga abinda ya hadata da ita ba.
