
An yiwa ‘yan kwallon kasar Norway tarba me a gida bayan da aka ciresu daga gasar World Cup.
Dubban jama’a ne suka taru suka tarbi ‘yan kwallon ciki hadda dan sarkin kasar.
Bidiyon bikin tarbar nasu ya karade kafafen sada zumunta inda jama’a ke ta yabawa.