Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Lamine Yamal ya zagaya a Birnin New York na kasar Amurka ya zakulo abinci Halal ya siya

A yayin da yake jiran wasansu na karshe da kasar Argentina.

An ga dan wasan Spain, Lamine Yamal ya fita a birnin New York na kasar Amurka ya nemo abinci halal ya siyasa.

An ganshi tare da Budurwarsa da me bashi tsaro.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Rahotanni sun bayyana cewa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zai fito takarar shugaban kasa a 2027, yayi martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *