Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Messi yayi ta kuka jiya bayan rashin nasara a wasan karshe na World Cup

Bayan rashin nasarar da Lionel Messi yayi a wasan karshe na World Cup, an ganshi yana ta kuka a gaban ‘yan kasarsa ta Argentina yayin da suke ta jinjina masa.

Messi ya zubar da hawaye sosai inda masana ke hasashen kadan ya rage ya hadiyi zuciya ya shekye.

Karanta Wannan  Tun ba'a je ko ina ba, Riciki ya kunno kai a jam'iyyar ADC da su Atiku da Peter Obi ke son komawa dan kwace mulki a shekarar 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *