Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Messi ya rika kiran a kori Marc Cucurella saboda ya rufe baki ya masa magana

A yayin da ake tsaka da wasan Argentina da Spain na wasan karshe na gasar World Cup, Dan Spain, Marc Cucurella ya samu Messi inda ya rufe baki ya masa magana.

Saidai Messi ya rika kiran cewa a kori Cucurella saboda aikata hakan.

https://twitter.com/i/status/2078979764300173693

‘Yan wasa dai kan kulle bakinsu su rika magana a fili saboda kar a fahimci abinda suke cewa, saidai FIFA ta kawo sabon tsari wanda ya hana hakan.

Karanta Wannan  GWANIN SHA'AWA: Yadda Kiristoci Suke Gadin Musulmai Suna Sallah A Yayin Źanga-Źanģàr Tsadar Rayuwa A Garin Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *