Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwanin Ban Tausai, Wata matashiya a Kano da aka haifa da Al’urar maza data mata, amma bangaren macen yafi Rinjaye

Wata matashiya ta bayyana a Kano wadda aka haifa da al’aurar maza data mata.

Mahaifiyar yarinyarce ta fito take neman taimako dan a mata aiki.

Tace yarinyar an haifeta da al’aurar Maza data mata inda daga baya da suka je Asibiti aka gaya musu bangaren macen yafi karfi.

Tace yanzu ta kai shekaru 18 da haihuwa amma basu da karfi suna neman a taimaka musu a ma yarinyar aiki.

https://vt.tiktok.com/ZSXQtKYPa
Karanta Wannan  Najeriya tazo ta uku a jerin kasashe mafiya yawan masana'antu a Nahiyar Afrika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *