Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up yasa Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai wai ya gani

Tauraron Tiktok dan kasar Nijar, Hassan Make-Up ya sanya Tsohuwar matar Gfresh, Maryam Nicky Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai.

Ya rika ihun cewa zai sha dadi.

Hassan Make-Up dai ya tabbatar da cewa zai auri Maryam Nicki da zarar ta kammala Idda.

@officielhassanmakeup227

Yiiiiihhhhuuuu@🎀Maryam Nicki Minaj backup 🎀 😂😂😂🤸‍♂️💃💪

♬ son original – Realhassanmakeup🇳🇪

Saidai da yawa na cewa wannan abu da yayi, nuna rashin kishi ne kuma ba soyayya bace.

Karanta Wannan  Bincike: An bayyana jihohin da maza suka fi neman mata dan aikata Alfasha a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *