Thursday, July 23
Shadow

FIFA ta fitar da jadawalin ‘yan wasa 11 da suka fi nuna Bajinta da kwarewa a gasar World Cup da aka kammala

Kamar yanda aka saba, FIFA ta bayyana ‘yan kwallo 11 da suka fi nuna bajinta da kwarewa a wasan World Cup da aka kammala.

Golan kasar Cape Verde watau,Vozinha shine wanda FIFA ta zaba a matsayin golan da yafi kowane gola kokari a gasar da aka kammala.

Sannan shine dan kwallo daya tilo daga Afrika daya shiga cikin jerin Gwanayen ‘yan kwallon FIFA din na bana.

Sauran ‘yan kwallon gwanayen FIFA na bana sune Lionel Messi, Kylian Mbappe, Rodri da Jude Bellingham.

Ga jadawalinsu kamar haka:

GK
Vozinha
AEL Limassol
LB
Marc Cucurella
Chelsea
CB
Dayot Upamecano
Bayern Munich
CB
Lisandro Martínez
Manchester United

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Rashida Mai Sa'a da Angonta sun dauki hankula, bayan data wallafasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *