
Tauraron Streamer, Peller ya nuna Shanu 12 da zai yanka a bikinsu da Budurwarsa, Jarvis.
Ya nuna hakanne a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta inda masoyansa ke ta yabawa da fadar cewa za’a sha Biki na gani na fada.
Hakanan an ga Hotuna da Bidiyo na Prewedding dinssu.
Saidai abinda yafi daukar hankali shine ganin cewa ashe Peller tuni ya dirkawa Jarvis ciki.