Saturday, July 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Direba Bafulatani ya fitar da jami’an Road safety daga cikin motarsa da Qarfin tsiya bayan ya kamashi

Wannan Wani Bafilatanine da Jami’an Road Safety suka kamashi a hanya.

Daya daga cikin jami’an ya shiga motarsa.

Saidai Direban ya fitar dashi da karfi daga cikin motar tasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ya halatta idan kuna tafiya abinci ya kare muku, babu yanda za'a yi, ku kama daya daga cikinku ku Yqnkq ku ci, amma malamai sun ce wanda baya ajiye gemu ake Yqnkqwq>>Inji Sheikh Shehu Abdullahi Biu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *