Monday, July 27
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon: Yanda wata Budurwa data dade bata yi aure ba, daga baya aka daura mata, ta fashe da kukan farin ciki

Wannan wata Budurwa ce da ta dade bata yi aure ba, amma daga baya aka daura mata aure.

An ganta ta fashe da kukan farin cinki.

An ji tana mayarwa da masu gaya mata maganganu marasa dadi akan rashin aurenta martani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A yau ma, Sarkij Kano, Muhammad Sanusi II ya je aji a jami'ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *