Sunday, July 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda William Saliba ya kai ziyara kasarsa ta kamaru

An ga dan kwallon Arsenal kuma me bugawa Kasar Faransa kwallo, William Saliba ya je asalin kasarsa, Watau Kamaru.

Dandazon masoyansa sun taru suna kallonsa.

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis, 26 ga Yuni, 2025, a matsayin hutu domin shiga Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1447 Hijira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *