
Bishop Oyedepo na gina wata katafariyar coci da duk Duniya babu kamarta a jihar Ogun.
An ga Bidiyon ginin Cocin da yanzu haka ke ci gaba da gudana nata yawo a kafafen sada zumunta.
Lamarin ya dauki hankula musamman lura da cewa an dauki Bidiyon ne daga jirgin sama marar matuki.