Tuesday, July 28
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai, Hassan Make-Up ya fitar da Bidiyon update din Sadiya Haruna

Hassan Make-Up ya bayyana cewa Update din Abokiyar fadansa ya fita.

Dama dai a baya Sadiya Haruna nata gayawa Hssan Make up cewa idan yana da update dinta ya fitar.

A sabon Bidiyon daya fitar cikin darennan yace Update din Sadiya ya fita.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Atiku, Kwankwaso Da Peter Obi Sun Fara Tattaunawa Domin Hadewa Waje Daya Don Tunkarar Zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *