Wednesday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya hada baki da matarsa suka kama kwarton dake nemanta a unguwar Medile Kano

Wani magidanci da matarsa sun hada baki suka kama kwarton da ya dade yana bibiyarta.

Kakakin ‘yansandan jihar Kano, Abullahi Kiyawa nw ya bayyana hakan inda yace bayan kama kwarton an lakada masa na jaki.

Saidai yace daga baya sanadiyyar na jakin da aka masa ya bar Duniya.

Yace tuni aka kama wadanda ake zargin.

@rfi_ha

Magidanci da matarsa sun kashe wani mutum kan zargin kwartanci a Kano yayin da muka kama budurwar da ta yanke mazakutar saurayinta – CSP Haruna Kiyawa

♬ original sound – RFI Hausa – RFI Hausa
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Saurayinta ya siyo mata wayar iPhone XR amma tace bata so sai dai ya siyo mata iPhone 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *