Wannan wata matar aure ce da ake zargi da sata inda aka ga an dora mata abinda ake zargin ta sato akai ana yawo da ita a gari.
Bidiyon ya dauki hankula inda ake ta muhawara akai a kafafen sada zumunta.