Saturday, September 19
Shadow

Da Duminsa: Matar Adam A. Zango, Maimuna ta yi magana bayan rahoton cewa Adam A. Zango ya saketa

Rahotanni sun bayyana cewa, Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna shekara daya bayan auren.

Maimuna a hirar da aka yi da ita a gidan talabijin na Kosawa ta tabbatar da cewa aurenta ya mutu.

Tace Kaddararta kenan ita da Adam A. Zangon.

Saidai bata bayyana dalilin mutuwar auren nata ba.

@kosawa_sadiya

Muryar Maimuna Matar Adam A, Zango Ta Tabbata Auren Adam Zango, Da Maimuna Musa Ya Mutu

♬ original sound – Kosawa Update
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwanin Ban tausai: Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta fashe da kuka yayin da take bayar da labarin irin wahalar data sha a gidan tsohon mijinta kamin su rabu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *