Friday, September 18
Shadow

Bayanai sun fito kan dalilin da yasa Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna

A yau ne dai aka samu rahotanni masu cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saki matrsa, Maimuna.

A Rahoton Premier Radio sun ruwaito cewa daya daga cikin dalilan da ake cewa Adam A. Zango ya saki matarsa saboda su shine wai tun kamin aure sun yi alkawarin babu haihuwa shi da matarsa.

Amma a yanzu matar na son haihuwa.

@premierradiong

Adam A Zango ya rabu da matashi, Maimuna Musa.

♬ original sound – Premier Radio 102.7 FM

Zuwa yanzu dai Adamu bai ce komai ba kan lamarin.

Karanta Wannan  'Yar Haya ta fasawa me gida kai bayan da ya bata notice na tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *