Wannan wani dan Najeriya ne da ya kera mota ya hau yake yawo da ita akan titi
Wani ya ganshi ya daukeshi Bidiyon.
Motar ta dauki hankula amma da yawa na fargabar akwai hadari tuka irin wannan mota.