Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ambaliyar ruwa ta cika kofar gidan Gwamnatin jihar Kano

Bayan wani ruwa me yawa da aka yi a kano, Ambaliyar ruwa ta mamaye kofar gidan Gwamnatin Kanon.

Wani dan Kanon ne da yake tuka motarsa ya dauki Bidiyon ambaliyar wanda hakan ya baiwa mutane da yawa mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Saurayi zaizo Zan saki jiki musha soyayya har ta kai zan iya yin komai akansa amma ina masa maganar aure sai yace wai nafi karfinsa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *